Gospel Music: YaroLine_ Gurbi_Prod By YaroLine

Gospel Music: YaroLine_ Gurbi_Prod By  YaroLine


     Hello!
      In a contemporary fusion of pop and reggae, Gurbi (legacy) is a song by a young promising producer Yaroline, for old parents, young parents and even aspiring parents. A call to live right and ensure a good legacy for our children and wards.
The song is entirely performed in Hausa language. Do enjoY

AS USUAL, THE SINGER FLOWS EFFORTLESSLY ON THIS HEAVY BLUES & AFRO BEAT, FLEXING HIS LYRICAL MUSCLES.  AND THE LYRICS BELOW TOO

GURBI song by YAROLINE

By Yaroline
Intro (Children voices acapella):
Ku bar wa ya’yanku gurbi
Ku bar masu gurbi mai kyau

VERSE 1:
Kyau da ya gaji ubansa
Kazalika diya ta gaji uwarta
Duk abinda kake yi ya’yanka na kallo
Duk abinda kike yi y’yanki na kallo
Ko mai kyau ne, ko mara kyau
Wani irin gurbi ne kana bari wa ya’yan ka
Wace irin gurbi ce ki na bari wa ya’yan ki

CHORUS:
Ku bar wa ya’yanku gurbi
Ku bar masu gurbi mai kyau 4x

VERSE 2:
In ka raina babanka yau ya’yanka zasu mare ka
In kana shan giya yau ya’yanka zasu sha har da taba
In ki raina maigidan ki yau ya’yanki
Diyar ki za ta mare maigidanta
In kina yin gulma yau
Diyar ki za ta yi har da sata
Dan akuya bata haifan dank are
Bishiyan lemu bata bada ya’yan masara.
INTERLUDE:
CHORUS:
Ku bar wa ya’yanku gurbi
Ku bar masu gurbi mai kyau 4x

CHECK ON IT BELOW.

                                              DOWNLOAD NOW


1 comment:

DON'T JUST READ!
SHARE YOUR VIEWS AND THOUGHTS BY LEAVING COMMENT